Albarkacin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 2024, mun tattauna da Dr. Joseph Mcintyre, Baturen Ingila da ake wa lakabi da Malam Gambo kan yadda ya koyi harshen Hausa har ya samu kwarewar da ya yi ...
Hawa kabir cikin shirin al'adu da kida ta zanta da mawakan hausa dake rera wakoki na watan azumi.