Daga ƙarshen makon da ya fice zuwa farkon wannan mako, an riƙa yaɗa wani faifan bidiyo a Najeriya cikin harshen Hausa, wanda a ciki ake iya ganin wani jami'in sojin Najeriya tare da wani soja farar ...
Olotu Olanrewaju wani matashi ne, da ya kammala karatun digirinsa a Najeriya, ya gaza yanke shawara kan ko ya zauna a ƙasarsa da yake matuƙar ƙauna ko kuma ya tsallake zuwa wata ƙasar domin neman ...
Farashin abinci a manya wuraren cin abinci da otel otel ko filayen saukar jirage na bada mamaki, musamman ta la’akari da ...
Sanarwar Bankin Duniyar na zuwa a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa da hauhawan farashi da aka yi hasashen zai tsaya yadda yake da kashi 20% a cikin wannan shekara ta 2025. Wani ...
Trump ya sanar da cewa kawancen dakarun Amurka da Najeriya sun yi nasarar halaka mataimakin kwamandan kungiyar IS.