Tsawon sama da karni daya tun lokacin da aka bullo da bayar da lambar yabo ta Nobel a 1901, Larabawa kadan ne suka ci lambar, to amma fa aduk lokacin da wani Balarabe ya samu lambar za a ga cewa ya yi ...